iqna

IQNA

nigeria
Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake rue gasar kur’ani ta duniya a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482722    Ranar Watsawa : 2018/06/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro a yau mai taken rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen yaki da tsatsauran ra’ayi a Nijar.
Lambar Labari: 3482414    Ranar Watsawa : 2018/02/20

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun bukaci babbar kotu a Najeriya da ta gudanar da bincike kan batun hana wata daliba saka hijabi.
Lambar Labari: 3482374    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Uganda ta sanar da cewa, za ta shiga cikin tsarin nan na bankin musulunci wada baya ta’ammli da riba.
Lambar Labari: 3482368    Ranar Watsawa : 2018/02/05

Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce a kalla mutum hamsin ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a garin Mubi.
Lambar Labari: 3482121    Ranar Watsawa : 2017/11/21

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da ayyukan fadada cibiyoyin muslunci a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482021    Ranar Watsawa : 2017/10/21

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman bayar da hook an harokin banki a mahangar sharia a birnin Khartum na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481012    Ranar Watsawa : 2016/12/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano a biranan Najeriya domin yin Allawadai da nuna rashin amincewa da kisan gillan da sojoji suka yi kan musulmi.
Lambar Labari: 3469179    Ranar Watsawa : 2015/12/25

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a Najaeriya sun rusa kabarin mahaifiyar Sheikh Ibrahim Zakzaky da gidansa.
Lambar Labari: 3469045    Ranar Watsawa : 2015/12/24

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Najeriya sun za a gurfanar da jagoran mabiya mazhabar shi’a a gaban kuliya domin hukunta shi.
Lambar Labari: 3467974    Ranar Watsawa : 2015/12/21

Bangaren kasa da kasa, jami’an sojin gwamnatin Najeriya suka kai sun kammala rusa ginin cibiyar Husainiyar yan shia baki daya.
Lambar Labari: 3467973    Ranar Watsawa : 2015/12/21

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane a biranan kasar Najeriya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da kisan gillar da sojojin kasar suka yi kan mabiya tafarkin shi’a karskashin jagorancin sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3465574    Ranar Watsawa : 2015/12/18

Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin Shi’a suna gudanar da tarukan juyayi tun daga farkon watan Muharram a birane da kauyuka da yankunan kasar.
Lambar Labari: 3390452    Ranar Watsawa : 2015/10/19

Bangaren kasa da kasa, Abdulganiyi Oladuso malamin jami’ar Ilorin a Najeriya ya bayyana cewa kur’ani mai tsarki shi ne tushen duk wani ci gaban ilimin dan adam.
Lambar Labari: 3385197    Ranar Watsawa : 2015/10/13

Bangaren kasa da kasa, an girmama wani wani alhaji dan Nigeria matashi wanda ya tsinci wani tarin kudi a cikin masallacin harami kuma ya mayar da sub a tare da ya taba saboda gaskiyarsa.
Lambar Labari: 3377998    Ranar Watsawa : 2015/10/03

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a tarayyar Najeriya sun nuna rashin gamsuwarsu da matakan da ake dauka na hana mata saka hijabin musulunci saboda dalilai na tsaro.
Lambar Labari: 3328728    Ranar Watsawa : 2015/07/15

Bangaren kasa da kasa, saboda matsalolin kungiyar takfiriyya ta Boko Haram a Najeriya an hana gudanar da adduoin lailatl qadr a wasu masallalatai a rewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3326794    Ranar Watsawa : 2015/07/11

Bangaren kasa da kasa, dubban daliban jami'a za su shiga cikin wani shiri na samun horo dangane da koyarwa irin ta kur'ani mai tsarki a ranakun hutu da za a samu a karshen wannan wata.
Lambar Labari: 2623525    Ranar Watsawa : 2014/12/20

Bangaren kasa da kasa, sakamakon irin matakan da mahukunta a jahar legas da ke tarayyar Najeriya suka dauka na hana saka hijabi a wasu makarantun gwamnati hakan ya jawo kakkausar suka daga musulmi.
Lambar Labari: 1476582    Ranar Watsawa : 2014/11/23

Bangaren kasa da kasa, a yau Lahadi ne Harkar musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaquob El-Zakzaky take gabatar da gagarumin bukin tunawa da Idin Ghadeer na bana a Husainiyar Baqiyyatullah. Shi dai wannan buki na bana kamar wanda ya gabata.
Lambar Labari: 1459703    Ranar Watsawa : 2014/10/12