IQNA

Sakon Jagora Ga Mahajjatan Bana:

Siyasar Amurka Ita Ce Hada Musulmi Fada Da Shagaltar Da Su Da Junansu

Bangaren siyasa, an karanta sakon jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a yau a lokacin gudanar da tsayuwar Arafah, inda ya isa...

Shirin Gwamnatin Kenya Na Koyar Da Kur’ani A Gidajen Kaso

Bangaren kasa da kasa, gwanatin kasar Kenya na da shirin fara koyar da kur’ani mai tsarkia  gidajen kaso ga musulmi.

Mahajjata Sun Fara Shiga Mina Domin Fara Shirin Aikin Hajji

Bangaren kasa da kasa, mahajjata sun fara shiga Mina a yau domin fara shirin tarwiyyah inda hakan za a su yi tsayuwar arafah.

Za A Yi Idi A ranar talata Mai Zuwa Kenya

Bangaren kasa da kasa, a ranar talata mai zuwa za a gudanar da sallar idin babbar salla a kasar Kenya.
Labarai Na Musamman
Za A Raba Kwafin Kur'ani miliyan Daya A Lokacin Hajji

Za A Raba Kwafin Kur'ani miliyan Daya A Lokacin Hajji

Bangaren kasa da kasa, za a raba kwafin kur'ani mai tsarki guda miliyan daya ga masu gudanar ayyukan hajjin bana.
16 Aug 2018, 23:47
Musulmin Canada Sun Damu Kan Matakin Saudiyya Kan Kasarsu

Musulmin Canada Sun Damu Kan Matakin Saudiyya Kan Kasarsu

Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.
15 Aug 2018, 23:42
Wani Malami Ya Mutu A Saudiyyah Sakamakon Azabtarwa A Hannun Jami'an Tsaro

Wani Malami Ya Mutu A Saudiyyah Sakamakon Azabtarwa A Hannun Jami'an Tsaro

Bangaren kasa da kasa, Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
14 Aug 2018, 23:55
An Yi Janazar Yaran Da Saudiyya ta Kashe A Yamen

An Yi Janazar Yaran Da Saudiyya ta Kashe A Yamen

Kakakin ma'aikatar tsaro a hukumar tseratar da kasa ta Yemen ya bayyana cewa, dukkanin makaman da Saudiyya ta yi amfani da su wajen kai hari kan motar...
13 Aug 2018, 23:59
Sojojin Syria Sun Kwace Iko Da Yankin Suwada Baki Daya

Sojojin Syria Sun Kwace Iko Da Yankin Suwada Baki Daya

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da nausawar ad sojojin gwamnatin Syria suke yia  yankunan da ke karkashin ikon ‘yan ta’adda sun kwace iko da Suwaida.
13 Aug 2018, 23:56
An Rufe Wata Makarantar 'yan salafiyya A garin Durna na Libya

An Rufe Wata Makarantar 'yan salafiyya A garin Durna na Libya

Bangaren kasa da kasa, jami'an sojin kasar Libya masu iyayya ga Khalifa Haftar sun rufe wata makarantar 'yan salafiyya a garin Durna.
12 Aug 2018, 23:53
Taro Kan Kyautata Mu'amala Da Kananan yara A Cibiyar Azhar

Taro Kan Kyautata Mu'amala Da Kananan yara A Cibiyar Azhar

Bangaren kasa da kasa, an ude wani zaman taro kan matsayin kyakkyawar mu'amala da kananan yara a musulunci a jami'ar Azhar da ke Masar.
12 Aug 2018, 23:50
Tunawa Ranar Shahadar Imam Jawad (AS) a Pakistan

Tunawa Ranar Shahadar Imam Jawad (AS) a Pakistan

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron makokin tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Jawad (AS) a garin Kuita na kasar Pakistan.
12 Aug 2018, 23:48
Rumbun Hotuna