iqna

IQNA

nigeria
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba nuna bacin rai dangane da kungiyan nan ta boko haram a wasu kauyuka kusa da garin Chibok a jihar Borni na arewa maso gabacin tarayyar Nigeria inda aka sace yan mata fiye da 200 kimani makonni 5 da suka gabata.
Lambar Labari: 1410871    Ranar Watsawa : 2014/05/25

Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gudanar da gasar karatun kur'ani da kuma harda a mataki na kasa a tarayyar Nigeria da ke gudana a garin Dutse fadar mulkin jahar Jigawa da ke arewacin kasar.
Lambar Labari: 1377677    Ranar Watsawa : 2014/02/20