IQNA

Martanin Kawancen Amurka A Kan Bayanin Hashd Sha’abi

Martanin Kawancen Amurka A Kan Bayanin Hashd Sha’abi

Bangaren kasa da kasa, kawancen Amurka da ke da’awar yaki da Daesh ya mayar da martani kan Hashd Sha’abi dangane da hare-haren da aka kai musu.
23:59 , 2019 Aug 23
Macron: Ba Mu Da Wata Fata Dangane Da Yarjejeniyar Karni

Macron: Ba Mu Da Wata Fata Dangane Da Yarjejeniyar Karni

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Faransa ya byyana cewa basu da wata fata dangane da shirin Amurka na yarjejeniyar karni.
23:57 , 2019 Aug 23
An Bude Masallaci Mafi Girma A Turai A Chechniya

An Bude Masallaci Mafi Girma A Turai A Chechniya

Bangaren kasa da kasa, an bude masallaci mafi girma anahiyar turai baki daya agarin Chali na Cechniya.
23:56 , 2019 Aug 23
Rusa Gidajen Falastinawa A Yankunan Gabashin Birnin Quds

Rusa Gidajen Falastinawa A Yankunan Gabashin Birnin Quds

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wasu gidajen Falastinawa a gabashin birnin Quds.
23:57 , 2019 Aug 22
Za A Kai batun Kasmir Zuwa Kotun Duniya

Za A Kai batun Kasmir Zuwa Kotun Duniya

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da cewa za ta mayar da batun Kashmir zuwa ga babbar kotun duniya.
23:54 , 2019 Aug 22
‘Yan Sanda Sun Shiga Bincike Kan Cin Zarafin Wata Musulma a Ireland

‘Yan Sanda Sun Shiga Bincike Kan Cin Zarafin Wata Musulma a Ireland

Bagaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sandan Ireland sun shiga gudanar da bincike dangane da cin zarafin wata musulma da wasu matasan yankin suka yi.
23:51 , 2019 Aug 22
Barin Wuta Tsakanin dakarun Hadi Da ‘Yan Koren UAE

Barin Wuta Tsakanin dakarun Hadi Da ‘Yan Koren UAE

Bangaren kasa da kasa, artabu tsakanin dakarun Hadi kuma masu samun goyon bayan UAE a Yemen.
23:54 , 2019 Aug 21
An Bude Makarantar Kur'ani Ta Farko ta Kurame A Masar

An Bude Makarantar Kur'ani Ta Farko ta Kurame A Masar

Bangaren kasa da kasa, an bude makarantar kur'ani ta farko ta kurame mata a kasar Masar baki daya.
23:52 , 2019 Aug 21
Musulmi Ahlu Sunnah Sun Halarci Taron Ghadir A Bosnia

Musulmi Ahlu Sunnah Sun Halarci Taron Ghadir A Bosnia

Bangaren kasa da kasa, musulmi ahlu sunna da dama ne suka halarci tarukan Ghadir da aka gudanar a birane daban-daban na kasar Bosnia.
23:49 , 2019 Aug 21
Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki Kan Hubbaren Annabi Yusuf (AS)

Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki Kan Hubbaren Annabi Yusuf (AS)

Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan hubbaren Annabi Yusuf (AS) da ke kusa da garin Nablus.
23:59 , 2019 Aug 20
Umar Albashir Ya Gurfana A Gaban kotu

Umar Albashir Ya Gurfana A Gaban kotu

Bangaren kasa da kasa, Umar Albashir tsohon shugaban Sudan ya gurfana  a gaban kotu a cikin tsauraran matakan saro.
23:57 , 2019 Aug 20
Hojjatol Islam Ra’isi: Sakin Jirgin Ruwan Dole A Biya Tara / Adalci Ne sakon Ghadir

Hojjatol Islam Ra’isi: Sakin Jirgin Ruwan Dole A Biya Tara / Adalci Ne sakon Ghadir

Bangaren siyasa, Babban  alkalin Alkalan Kasar Iran ya bukaci a biya diyya game da rike jirgin dakon manfetur na aka yi wanda aka saki daga baya.
23:55 , 2019 Aug 20
An Gudanar Da Taron Idin Ghadir A Haubbaren Alawi

An Gudanar Da Taron Idin Ghadir A Haubbaren Alawi

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
23:49 , 2019 Aug 20
Albarkacin Idin Ghadir Jagora Ya Yi Wa Fursunoni Afuwa

Albarkacin Idin Ghadir Jagora Ya Yi Wa Fursunoni Afuwa

Bangaren siyasa, albarkacin zagayowar lokacin idin Ghadir jagora ya yi wa fursunoni afuwa.
23:59 , 2019 Aug 19
Daesh Ta Dauki Alhakin Kai Harin Kabul

Daesh Ta Dauki Alhakin Kai Harin Kabul

Bangaren kasa da kasa, Daesh ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da sattin a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
23:56 , 2019 Aug 19
1