Shahararrun malaman duniyar musulmi /22
Ignati Krachkovsky, masanin gabas dan kasar Rasha, kuma mai bincike kan adabin Larabci, shi ne farkon wanda ya fara gabatar da adabin Larabci na zamani a kasashen Yamma, kuma shi ne ma'abucin shahararriyar fassarar kur'ani zuwa harshen Rashanci, wanda ya kwashe shekaru arba'in a rayuwarsa kan wannan fassara.
Lambar Labari: 3489185 Ranar Watsawa : 2023/05/22
Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen Ebira a jahar Kogi da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3483609 Ranar Watsawa : 2019/05/05