iqna

IQNA

gudana
Tafsiri da malaman tafsiri (13)
Tafsirin Surabadi tsohuwar tafsirin kur'ani ne wanda malamin Sunna Abu Bakr Atiq bin Muhammad Heravi Neishaburi wanda aka fi sani da Surabadi ko kuma Sham a karni na biyar a harshen Farisa, kuma ana kiransa da "Tafseer al-Tafaseer".
Lambar Labari: 3488437    Ranar Watsawa : 2023/01/02

Tehran (IQNA) - An bude bikin baje kolin kayayyakin hannu na kasa karo na 35 na kasar Iran a ranar 29 ga watan Janairu a filin baje kolin kasa da kasa na dindindin na Tehran.
Lambar Labari: 3486892    Ranar Watsawa : 2022/01/31

Bangaren siyasa, ma’aikatar harkokin wajen Iran ta fitar da bayani dangane da zanga-zangar da ke gudana a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3484117    Ranar Watsawa : 2019/10/04

Bangaren kasa da kasa, za a girmama mahardata kur’ani mai tsarki a makarantar Tanzil da ke kasar Australia.
Lambar Labari: 3484056    Ranar Watsawa : 2019/09/16

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame shugaban wakafin Falastinawa.
Lambar Labari: 3483402    Ranar Watsawa : 2019/02/25