iqna

IQNA

turkiya
Don mayar da martani ga kona Alqur’ani;
Tehran (IQNA) Al'ummar Turkiyya sun taru a gaban ofishin jakadancin kasar Sweden da ke Ankara inda suka gudanar da karatun kur'ani mai tsarki a matsayin martani ga kona kur'ani mai tsarki da wani dan kasar Denmark Rasmus Paloden ya yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488552    Ranar Watsawa : 2023/01/24

Tehran (IQNA) Ozlem Agha, wani mai zanen Turkiyya, bayan ya zauna a birnin Quds na tsawon shekaru, ya bayyana wasu bangarori na tarihi, asali da kuma gine-ginen Quds Sharif ta hanyar kafa baje kolin ayyukansa.
Lambar Labari: 3488505    Ranar Watsawa : 2023/01/15

Tehran (IQNA) Shugaban jam'iyyar Republican People's Party ta Turkiyya, bayan sabbin mukaman da wannan jam'iyyar ta dauka kan musulmi, ya gabatar da kudirin doka ga majalisar dokokin kasar domin amincewa da dokar kare hijabi.
Lambar Labari: 3487960    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) musulmi sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia bayan shudewar shekaru 86..
Lambar Labari: 3485020    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia.
Lambar Labari: 3485013    Ranar Watsawa : 2020/07/24

Tehran (IQNA) Rajab tayyib Erdogan ya amince da matakin da kotu da ta dauka na yanke hukuncin da ya bayar da damar a mayar da gizin Hagia Sophia zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3484972    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) limamin masallacin Imam Hassan (AS) a Turkiya ya yi bayani kan yadda Imam Khomeini (RA) ya karfafa batun hadin kan musulmi.
Lambar Labari: 3484860    Ranar Watsawa : 2020/06/04

A ganawar shugabannin Iran da Turkiya sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484332    Ranar Watsawa : 2019/12/19

Bangaren kasa da kasa, a zaman da kwamitin tsaro zai gudanar yau, zai tattauna batun harin Turkiya a Syria.
Lambar Labari: 3484140    Ranar Watsawa : 2019/10/10

Bangaren kasa da kasa, Erdodan ya sanar da fara kai hari a arewacin Syria a yau.
Lambar Labari: 3484138    Ranar Watsawa : 2019/10/09

Bangaren kasa da kasa, an fara gyaran wani kwafin kur'ani mai tsarki mai shekaru 455 a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3483869    Ranar Watsawa : 2019/07/22

A yau Alhamis za a gudanar da wani gangami a birnin Istanbul na kasar Turkiya, domin yin kira ga gwamnatin Najeriya kan saki Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3483829    Ranar Watsawa : 2019/07/11

Bnagaren kasa da kasa, jaridar Liberation ta kasar Faransa ta bayar da rahoton da ke cewa Turkiya na hankoron yin kutse a cikin Afrika.
Lambar Labari: 3483389    Ranar Watsawa : 2019/02/20

Ministan harkokin wajen kasar Turkiya Ahmad Jawish Auglo ya zargi gwamnatin kasar Saudiyya da kin bayar da hadin kai a binciken da bangaren shari'a na kasar Turkiya ke gudanarwa kan batun kisan Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483226    Ranar Watsawa : 2018/12/17

Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani babban taron baje koli kan birnin Quds a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3483200    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Bangaren kasa da kasa Khadijah Chingiz bazawarar Khashoggi ta yi rubutu kan kisansa.
Lambar Labari: 3483048    Ranar Watsawa : 2018/10/17

Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taron kara wa juna sani na masana dagakasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
Lambar Labari: 3483043    Ranar Watsawa : 2018/10/15

An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
Lambar Labari: 3482961    Ranar Watsawa : 2018/09/07

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugabannin kasashen Rasha da kuma Turkiya a yau.
Lambar Labari: 3482960    Ranar Watsawa : 2018/09/07

Bangaren kasa da kasa, Yusuf Usaimin babban sakataren OIC ya ce, Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482675    Ranar Watsawa : 2018/05/19