iqna

IQNA

markel
Bangaren kasa da kasa, shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela markel ta bayyana cewa, kasarta ba za ta shiga cikin duk wani shirin kaddamar da harin soji a kan kasar Syria ba.
Lambar Labari: 3482566    Ranar Watsawa : 2018/04/13

Bangaren kasa da kasa, shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Markel ta bayyana cewa addinin muslunci da musulmi wani bangare ne al’ummar kasar Jamus ya zama wajibi a tafi tare da su.
Lambar Labari: 2706239    Ranar Watsawa : 2015/01/13