iqna

IQNA

sama
Surorin Kur’ani   (13)
Haguwar tsawa a sararin sama na daga cikin manya-manyan ayoyin Ubangiji, wanda a cikin aya ta 13 a cikin suratu Raad, wannan rugugi na tasbihi ne da godiyar Allah madaukaki.
Lambar Labari: 3487450    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) wasu jiragen Isra’ila marassa matuki sun keta hurumin sararin sama niyar birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3484718    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya mayar da martani dangane da rahoton majalisar kungiyar tarayyar turai da ya zargi kasar Iran da take hakkokin mata.
Lambar Labari: 3484078    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bikin yaye dalibai na jami'ar musulunci ta Umma a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482550    Ranar Watsawa : 2018/04/08

Kotun Isra’ila ta sake dage zaman shari’ar shugaban harkar musulunci a Palastine Sheikh Raid Salah zuwa na sama .
Lambar Labari: 3482440    Ranar Watsawa : 2018/02/28