iqna

IQNA

takfiriyawa
Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 235 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a yau, sakamakon wani hari da 'yan ta'adda masu dauke da akidar wahabiyyah takfiriyyah dake da'awar jihadi tare da kafurta musulmi suka kaaddamar a masallacin Raudha, da ke birnin Al arish a gundumar Sinai, a lokacin da musulmi suke gudanar da ibadar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3482133    Ranar Watsawa : 2017/11/24