iqna

IQNA

pakistan
Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa yan ta’adda sun so su dagula dangantaka mai kyau da take tsakanin kasashen Iran da Pakistan.
Lambar Labari: 3483571    Ranar Watsawa : 2019/04/23

Kasashen Iran da Pakistan na shirin kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu domin gudanar da ayyukan tsaroa kan iyakokinsu.
Lambar Labari: 3483567    Ranar Watsawa : 2019/04/22

Jami'an kasar Pakistan sun kame wasu mutane su 7 bayan samun su da laifin keta alfarmar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483506    Ranar Watsawa : 2019/03/29

Gwamnatin kasar Amurka ta ce dole ne gwamnatin kasar Pakistan ta dauki matakan da suka dace a kan 'yan ta'adda a kasar.
Lambar Labari: 3483452    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta gargadi gwamnatin India dangane da ci gaba da kai wa kasar Pakistan hari, tare bayyana hakan a matsayin lamari mai matukar hadari.
Lambar Labari: 3483409    Ranar Watsawa : 2019/02/27

Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran, ya yi kira ga kasar Pakistan da kada ta zama sansanon horar da yan ta'adda masu cutar da kasashe makobta.
Lambar Labari: 3483394    Ranar Watsawa : 2019/02/22

Bangaren kasa da , an rubuta wani kwafin kur’ani mai tsari ami tsawon mita 16 a garin Faisal Abad na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482964    Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon ta bada sanarwan dakatar da tallafin dalar Amurka miliyon 300 da take bawa kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482950    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
Lambar Labari: 3482906    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga biyu sun harbe Maulana Habibillah Mingal daya daga cikin jagororin kungiyar jama’at Ulama Islam a Pakistan.
Lambar Labari: 3482681    Ranar Watsawa : 2018/05/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540    Ranar Watsawa : 2018/04/04

Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan kasashen ketare ne ke ci gaba da halartar wani shirin bayar da horo da aka bude a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482444    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kara wa juna kan harkokin bankin musulunci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482396    Ranar Watsawa : 2018/02/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bude gasar kur'ani ta duniya mai taken Fatima Bint Mubarak a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482096    Ranar Watsawa : 2017/11/13

Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na Pakistan.
Lambar Labari: 3481973    Ranar Watsawa : 2017/10/06

Bangaren kasa da kasa, An raba abinci kyauta ga jama'a a ranar Ghadir a jahar Sanad da ke kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481884    Ranar Watsawa : 2017/09/11

Bangaren kasa da kasa, Hafez Akbar shi ne imami mafi karancin shkaru a kasar Amurka, wada kuma ya hardace ku’ani mai sari tun yana da shekaru 9 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481822    Ranar Watsawa : 2017/08/22

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan mauludin Imam Ridha (AS) a birane daban-daban na kasar Pakistan musamman ma a lardin baluchestan.
Lambar Labari: 3481769    Ranar Watsawa : 2017/08/05

Bangaren kasa da kasa, Brgam Mahmudeh Mamnun Hussain matar shugaban kasar Pakistan ta bude wani taro kan kur'ani a jami'ar Islam abad
Lambar Labari: 3481550    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai kan tawagar jami'an gwamnatin Pakistan a lardin Boulochistan na kasar Pakistan da ya yi sanadiyyar mutuwa da jikkata mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3481510    Ranar Watsawa : 2017/05/13