iqna

IQNA

Kashmir
Ta hanyar kunna kyandir, musulman yankin Kashmir na Indiya sun yi tir da mummunan harin ta'addanci da ya yi sanadin mutuwar mutane 85 tare da raunata dimbin 'yan kasar.​
Lambar Labari: 3490424    Ranar Watsawa : 2024/01/05

Tehran (IQNA) An sake bude wata Coci mai shekaru 125 a yankin Kashmir mafi rinjayen musulmi a jajibirin bikin Kirsimeti.
Lambar Labari: 3486735    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) Kashmir yana daya daga cikin mafi kyawun yankuna a duniya tare da kyawawan dabi'u na mutanen yankin.
Lambar Labari: 3486547    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Bangaren kasa da kasa, mahukunta yankin Kashmir da Jamo a kasar India sun sake da dokar hana zirga-zirga a wasu yankuna.
Lambar Labari: 3484167    Ranar Watsawa : 2019/10/18

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka sun bukaci da a warware matsalar Kashmir ta hanoyoyi na lumana.
Lambar Labari: 3484105    Ranar Watsawa : 2019/09/30

Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a Kashmir ta Pakistan ya karu.
Lambar Labari: 3484086    Ranar Watsawa : 2019/09/25

Kakakin magatakardan UN yace Antonio Guterres ya jaddada wajabcin tattauna kan matsalar Kashmir .
Lambar Labari: 3484070    Ranar Watsawa : 2019/09/20

Bangaren kasa da kasa, wani mai fafutuka a yankin Kashmir ya kirayi mahukuntan India da su janye haramcin gudanar da tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3484022    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana cewa, babu wata alaka tsakanin addinin muslucni da kuma ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3484012    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bnagaren kasa da kasa, Sojojin kasar Pakistan sun bayar da dama ga ‘yan jarida na kasashen ketare da su ziyarci kan iyakokin kasar da kuma India.
Lambar Labari: 3484001    Ranar Watsawa : 2019/08/30

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da cewa za ta mayar da batun Kashmir zuwa ga babbar kotun duniya.
Lambar Labari: 3483976    Ranar Watsawa : 2019/08/22