iqna

IQNA

canada
Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun ce suna bincike kan wata matasiya musulma ta fuskanci cin zarafi a cikin birnin Toronto na Canada.
Lambar Labari: 3482295    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, Justin Trudeau firayi ministan kasar Canada ya bayyana musulmin kasar da cewa suna da gagarumar rawar da suke takawa wajen ci gaban kasarsa.
Lambar Labari: 3482236    Ranar Watsawa : 2017/12/25

Bangaren kasa da kasa, musulmin arewacin Amurka sun fara gudana da zaman babban taronsu karo na goma sha shida a birin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3482226    Ranar Watsawa : 2017/12/22

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman tar na karawa juna sani kan mslunci a birnin Saskatoon da ke jahar Saskatchewan a kasar Canada.
Lambar Labari: 3482060    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan tarukan Ashura da ake gudanarwa arewacin Amurka shi ne wanda yake gudana a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481939    Ranar Watsawa : 2017/09/27

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wata tattaunawa da za ta hada mabiya addinai a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481923    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Canada sun sanar da rufe wata makaranta ta msuulmi a birnin Toronto babban birnin jahar Ontario.
Lambar Labari: 3481827    Ranar Watsawa : 2017/08/24

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani baje kolin kayan abincin halal mafi girma yankin arewacin Amurka a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481675    Ranar Watsawa : 2017/07/06

Bangaren kasa da kasa, an kirkiro wata cibiyar taimaka ma mata musulmia kasar Canada.
Lambar Labari: 3481583    Ranar Watsawa : 2017/06/05

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada suna tattara taimako da nufin taimaka ma marassa karfi a cikin kasashen da ke fama da talauci musamman.
Lambar Labari: 3481569    Ranar Watsawa : 2017/05/31

Bangaren kasa da kasa, a masallacin Al-iman da ke garin Victoria a Canada za a gudanar da wani baje kolin kayan abinci domin taimaka ma mutanen Somalia.
Lambar Labari: 3481450    Ranar Watsawa : 2017/04/29

Bangaren kasa da kasa, wani dalibi dan kasar Canada da shekarunsa ba su wuce 12 ba ya gudanar da karatun kur’ani mai tsarki a gefen gasar da ake gudanarwa a kasar Iran.
Lambar Labari: 3481432    Ranar Watsawa : 2017/04/23

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481424    Ranar Watsawa : 2017/04/20

Bangaren kasa da kasa, wani yarondalibin makaranta musulmi a garin Saint John da ke Canada ya gayyaci firayi ministan kasar zuwa masallaci.
Lambar Labari: 3481382    Ranar Watsawa : 2017/04/06

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawar musulunci a kasar Masar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki a jami'ar Ontarioa ta kasar Canada.
Lambar Labari: 3481376    Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan kasar Canada Justin Trudeau ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da yaga kwafin al'ur'ani mai tsarki da aka yi a jami'ar Ontario da ke kasar.
Lambar Labari: 3481368    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri dangane da addinin muslunci a jami’ar Carleton da ke birnin Ottawa a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481341    Ranar Watsawa : 2017/03/24

Bangaren kasa da kasa, wasu mata a garin Fort McMurray na kasar Canada sun nuna goyon bayansu ga mata msulmi da ake takura mawa saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3481255    Ranar Watsawa : 2017/02/23

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da janazar musulmin da suka yi shahada a lokacin da wani dan ta'adda ya bude wutar bindiga a kansu a lokacin da suke salla a cikin masallacin birnin Quebec na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481197    Ranar Watsawa : 2017/02/03

Bangaren kasa da kasa, Bayan shudewar 'yan kwanaki da kisan gillar da aka yi wa massalata a cikin masallacin Quebec a kasar canada , an sake bude kofofin masallacin ga masallata.
Lambar Labari: 3481194    Ranar Watsawa : 2017/02/02