Dan majalisar dokokin kasar Iraki ya bayyana duk wani yunkuri da Amurka za ta wajen kaiwa kasar Iran harin soji da cewa, hakan zai sanya ta rasa matsayinta a duniya.
Lambar Labari: 3483622 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451 Ranar Watsawa : 2019/03/12