iqna

IQNA

ramallah
Tehran (IQNA) An gudanar da wani gangami na Falasdinawa mazauna Ramallah domin nuna goyon baya ga fursunonin Falasdinawa da ake tsare da su a gidajen yarin Isra'ila.
Lambar Labari: 3486995    Ranar Watsawa : 2022/02/28

Tehran (IQNA) wasu kungiyoyin farar hula  aFalastinu sun yi kira zuwa ga haramta kayayyakin Isra’ila a garin Ramallah.
Lambar Labari: 3484927    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Nicaragua na shirin bude ofishin jakadanci a birnin Ramallah fadar mulkin gwamnatin Falastinawa.
Lambar Labari: 3483925    Ranar Watsawa : 2019/08/08

Cibiyar muslunci ta Azhar a kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da yadda jami'an tsaron Isra'ila suke yin amfani da karfi domin murkuhse Falastinawa fararen hula a yankin Jabal Raisan.
Lambar Labari: 3482941    Ranar Watsawa : 2018/09/01