iqna

IQNA

shirin
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da dakatar da wasu shirye-shiryen bayar da agaji a kasar Afganistan saboda matakin da kungiyar Taliban ta dauka na haramtawa mata shiga jami'o'i da kungiyoyi masu zaman kansu.
Lambar Labari: 3488417    Ranar Watsawa : 2022/12/29

Tehran (IQNA) masana kwarru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa na gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484900    Ranar Watsawa : 2020/06/16

Tehran (IQNA) Masar ta jaddada goyon bayanta ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3484887    Ranar Watsawa : 2020/06/12

Ma’ikatar kula da harkokin addini a masar ta sanar da cewa, ana shirin gudanar da wani taro mai taken manzon Allah (ASWA a cikin kur’ani.
Lambar Labari: 3484198    Ranar Watsawa : 2019/10/28

Bangaren siyasa, kakakin hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasar Iran ya bayyana cewa, matakin da Iran ta dauka na cikin yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484026    Ranar Watsawa : 2019/09/07

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar nan ta sekara-shekara ta Azhar domin fita da gogaggun makaranta.
Lambar Labari: 3482664    Ranar Watsawa : 2018/05/16