iqna

IQNA

Mousil
IQNA - UNESCO ta sanar da cewa, a karshen wannan shekara za a kammala aikin maido da masallacin Nouri mai dimbin tarihi da ke birnin Mosul, wanda kungiyar ISIS ta lalata a shekarar 2017, a wani bangare na shirin Majalisar Dinkin Duniya na maido da wasu wuraren tarihi na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3490838    Ranar Watsawa : 2024/03/20

Bnagaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan Daesh da aka fi sani da ISIS sun rusa wurin bauat Kildaniyawa a garin Mausil mai tazarar kilo mita 360 a rewacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki.
Lambar Labari: 2612334    Ranar Watsawa : 2014/11/26