IQNA

Sallar Juma’a Ta Farko A Hagia Sophia Bayan Shekaru 86 

22:26 - July 24, 2020
Lambar Labari: 3485013
Tehran (IQNA) dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia.

A yau dubban Turkawa sun gudanar da sallar Juma’a ta farko a cikin masallacin Hagia Sophia da ke Istanbul Turkiya, bayan shudewar shekaru 86 ba a yi salla a cikinsa ba.

 

 

 

 

3912259

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Hagia Sophia istanbul turkiya masallaci dubban
captcha