IQNA

Dakin Tarihi Na Lokacin Musulunci

Dakin tarihi an lokacin muslunci a kasar Iran yana da tsohon tarihi da yake komawa zuwa ga karnoni, yana da hawa 3. hawa na daya da an biyu suna da wuraren taruka guda 7 , kamar yadda kuma akwai wuri na musamman wandfa aka kebance na kur'ani a lokacin taimuriyawa da Safawiyawa da Qajar, da kuma Saljukawa. hawa na uku kuma akwai kantioci 170 da abubuwan tarihi kimanin 1,500 kansu, da suke komawa zuwa zamunan da suka gabata.