IQNA

Wani Bangare Na Karatun Fitaccen Makaranci Dan Kasar Senegal

23:51 - April 17, 2018
Lambar Labari: 3482579
Bangaren kasa da kasa, wani bangaren karatun kur’ani na sheikh Hadi Toure fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da aka yada yanar gizo.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Sheikh Muhammad hadi Toure dan darikar Muridiyya daga kasar Senegal, ya yi kaatu a babban dakin taruka na Grand Theatre.

3706287

 

captcha