IQNA

Kur'anin Rubutun Hannu A Dakin Tarihi Na Khorasan

Babban dakin adana kayan tarihi na khorasan yana a Kohsangi Da Ke Mashhad Iran, yana daga cikin muhimamn wurare na tarihi da ake ajiye dadaddun kur'anai.